cookie

We use cookies to improve your browsing experience. By clicking «Accept all», you agree to the use of cookies.

avatar

KIRA ZUWA GA TAFARKIN SUNNAH

WANNAN CHANNEL MUN BUƊE SHI NE DON ƊAUKAKA SUNNAR MANZON ALLAH (S.A.W)

Show more
Advertising posts
1 082
Subscribers
+124 hours
+47 days
+6330 days

Data loading in progress...

Subscriber growth rate

Data loading in progress...

NA JI BA NA SON ABOKIN ZAMANA (3) ! Mataki na farko shine: Ka yi imani da cewa komai naka a kan kaddara yake gudana, don haka kai ma din kaddararka ce ka zauna tare da wanda ba ka so, watakila zuwa wani lokaci, ko kuma har karshen rayuwarka. Na 2. Ka yi kokarin lalubo dalilan da suka canza halin wanda da kake so, har hakan ya juye izuwa kiyaiya, ka kuma gyara naka kurakuren domin inganta rayuwar gaba. Na 3. Ka yawaita yin azkar da salatin Annabi (saw) da adduoi da nufin Allah ya zaba maka mafi alkhairi. Na 4. Ka rinka tashi a karshen dare, kana yin sallolin nafila, kana rokon Allah a cikin sujjada ka rinka fada masa damuwarka, ka kuma nemi ya yaye maka ita. Na 5. Ka nisanci bin son zuciyarka, ka nemi shiryarwa daga ubangijinka, masanin gaibu. Na 6. Ka guji yanke hukunci a cikin halin fushi, ka rinka bari sai bayan ka huce, hankalinka ya dawo jikinka tukuna. Na 7. Ka rinka yawaita neman tsarin Allah daga sharrin shaidanu na aljanu da mutane, a duk lokacin da ka samu kanka cikin damuwa. Na 8. Ka rinka tuno lokacin da kuke zaman lafiya da abokin zaman naka, ka tuno kyawawan halayensa na baya, ka kuma rinka yaba masa a kansu. Na 9. Ka rinka tuna cewa; duk damuwar da musulmi ya shiga, ana kankare masa zununbansa ne a sakamakon hakan. Na 10. Ka rinka yin aiki da nasihohin malamai da sauran mutanen kirki magabata da na zamanin da kake rayuwa. Na 11. Ka rage abokan shawara, domin ba ko wane makusancinka ne yake son ka da alkhairi ba, don haka ka zamo mai shawartar mutanen kirki, masu kaifin hankali da hangen nesa da sanin ya kamata. Na 12. Ka sani cewa; idan ka rabu da abokin zamanka, ba fa dole ne ka samu wanda ya kai nagartarsa ba, don haka maimakon ka rinka rokon rabuwa, gara ka bayar da zabi ga Allah, domin shine masanin abin da ya fi. A gwada aiwatar da wadannan shawarwari, domin ganin kyakkyawan sakamakon da za su bayar, insha`allahu ! Dr Salim Saminu Madabo (Abu Na'ila)
Show all...
Show all...
تربية الأولاد لشيخة رقية

Mun bude wannan channel din ne don ilimantarwa,fadakarwa, tunasarwa,da kuma yada Karatuttukan malaman sunnah.

4.47 MB
4.51 MB
3.55 MB
l. Masallacin Juma’a Na Sabilus Sa’adah, Dorayi Babba Yamadawa, kusa da Gidan Dagaci. m. Masallacin Ahmad Bin Hambal, Yamadawa, kan titin AFCO. n. Koren Masallaci, Layin OA. o. masallacin gidan liman rafin dannana dorayi babba p. masallacin gidan malam Awaisu saidu q. Masallacin juma’ah na janbulo 2nd gate r. Masallacin MANARUL Quran 3rd gate janbulo Malakai da suka sa hannu a kan wannan takarda sun hada da: 1. Sheikh Muhammad bin Usman 2. Sheikh Dr. Umar Ibrahim Indabawa 3. Sheikh Lawan Abubakar Triump 4. Sheikh Muazzam Sulaiman Khalid 5. Sheikh Abdulkadir Ismail Kabara 6. Sheikh Yahaya Shehu Maimota 7. Sheikh Khamis Nasidi 8. Sheikh Dr. AliYunus 9. Sheikh Barista Ishaq Adam 10. Sheikh Shehu Mansur 11. Sheikh Dr. Mujtaba Ibrahim Abubakar Ramadan 12. Malam Dr. Salim Saminu Madabo Da sauran malamai da aka takaita a ambato don laakari da takaitawa
Show all...
Show all...
تربية الأولاد لشيخة رقية

Mun bude wannan channel din ne don ilimantarwa,fadakarwa, tunasarwa,da kuma yada Karatuttukan malaman sunnah.

Show all...
تربية الأولاد لشيخة رقية

Mun bude wannan channel din ne don ilimantarwa,fadakarwa, tunasarwa,da kuma yada Karatuttukan malaman sunnah.

4.15 MB
4.53 MB
1.83 MB
Choose a Different Plan

Your current plan allows analytics for only 5 channels. To get more, please choose a different plan.